Ilimi: Yadda Budurcin Mace yake, da yadda ake Rasa ta

Mace ta ba da cikakkiyar koyarwa kan yadda Budurcin Mace yake da yadda take Rasa budurcinta.

Wannan Malamin Yana Bada Cikakkun Bayanai Na Ilimi, Ba Bayanin Jima’i ba.

Idan Mutum Ya Kalli Ya Saurara, Zai Fahimci Abin Da Ake Kiran Budurci
na Mace.

Idan aka tambayi mutane da yawa game da wannan batu, musamman ma Hausawa, sai su yi tunanin cewa bare ne na rashin kunya, eh, ba haka ba ne, ya dogara ga masu ba da labari, wasu na da ilimi, wasu kuma jahilai ne.

Don Ζ™arin koyo game da wannan batu, kalli bidiyon ku ji abin da za ta ce game da yadda budurcin mace yake, menene shi da yadda ake tafiyar da budurci.