Hotunan Linin Baba da Ummi Rahab

Kalli kayatattun hotuna masu zafi na amaryar Ummi Rahab da aka daura auren a yau, wannan post din zai nuna muku hotunan Ummi Rehab tare da mijinta.

Anyi aure a yau, abin farin ciki ne da farin ciki a gare mu a nan Bayajidda.com.ng da dukkan magoya bayanta a fadin duniya.

Muna mata fatan Alheri.

Sanye da rigar larabawa, ga hotunan dake makale a kasa.

4 1 2 1 ummi