Daya daga cikin fitattun mawakan Hausa Sadiq Saleh ya sauke wata sabuwar waka mai suna “Ko Wuya Ko Dadi” wakar da yayi wa fitacciyar mawakiya Nan Binta Labaran wacce aka fi sani da Fati Niger Mai Kongoro Zinere.
Saurari kuma ku saukar da Mp3 a ƙasa