Kalli Hotunan Mijin Aisha Tsamiya
Daga Hotunan auren Aisha Tsamiya, zuwa lambar wayar Aisha Tsamiya, da dai sauran bincike, ya nuna irin dimbin soyayyar da mutane ke yiwa Aisha da kokarinsu na sanin yadda bikin nata ya kasance da yadda ake tuntubar juna tare da mika mata sakon taya murna. Aisha Tsamiya tayi aure amma mutane da yawa suna son …