Music: Tijjani Gandu Audio Download Mp3
Sabuwar wakar Tijjani Gandu wacce ta fi daukar hankali ita ce wakar fitaccen dan siyasar nan Dr. Rabiu musa Kwankwaso wanda ya rera wakar Abba Gida Gida. A yau ya fitar da wata sabuwar waka mai suna “Sarki sanusi ya tawao” wadda aka sadaukar da ita ga dan takarar gwamnan jihar Kano Abba Kabir …