Music: Tijjani Gandu Audio Download Mp3

 

Sabuwar wakar Tijjani Gandu wacce ta fi daukar hankali ita ce wakar fitaccen dan siyasar nan Dr. Rabiu musa Kwankwaso wanda ya rera wakar Abba Gida Gida.

A yau ya fitar da wata sabuwar waka mai suna “Sarki sanusi ya tawao” wadda aka sadaukar da ita ga dan takarar gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf wanda ke karkashin jam’iyyar NNPP mai alamar kwandon alawa ko kwandon ‘ya’yan itatuwa.

A cikin wannan waka dai mawakin ya nuna cewa mutane su fito domin lokaci ya yi da za su juya baya su ga sun lalata jihar Kano.

Wakar dawowar sarki Sanusi Lamido kan karagar mulki. Saurari waƙar a ƙasa kuma yi amfani da maɓallin zazzagewa don saukar da ita zuwa wayarka.